Hukumar Kwastam
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa ta ce za ta rabawa 'yan Najeriya kayan abincin da ta ƙwace daga hannun masu laifi da nufin saukakawa mutane wahalar da nake ciki.
Gwamnatin tarayya ta ce ta gano hanyoyi 32 da ake safarar kayan abinci daga Najeriya zuwa wasu kasashen ba bisa ka'ida ba, wanda hakan ke haifar da tsadar abinci.
Za a samu labarin yadda Hukumar NDLEA mai yaki da safara da harkar miyagun kwayoyi ta damke wani Ahmed Mohammed da wasu mutane dauke da tulin kwayoyi.
Majalisar tarayya ta caccaki hukumar kwastam kan gaza gabatar da bayanan shige da ficen kudin hukumar na tsawon shekara uku ga akanta janar na kasa.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya waiwayi hukumomin tsaro da suka haɗa da yan sanda da sojoji da sauransu domin tabbatar da tsaro mai inganci a jiharsa.
Kotun Musulunci a Jihar Kano ta bada umarnin kamo wani jami'in kwatsam mai suna Yusuf Ismail Mai Biscuit, bisa kin amsa sammacin da aka tura masa.
Jami’an hukumar kwastam na Najeriya a jihar Ogun, sun kama alburusai 975 da aka nade a cikin buhunan shinkafa a ranar Litinin, 27 ga watan Nuwamba.
Tsarin da CBN ya fito da shi, ya na cigaba da tasiri ga tattalin arziki. Farashin kayayyaki a kasuwa za su harba bayan Kwastam ta daidaita kudin shigo da kaya.
Ƴan ta'addan Boko Haram ɗauke da makamai sun kai farmaki kan gidan jami'an hukumar kwastam a jihar Yobe. Ƴan ta'addan sun halaka jami'i ɗaya a yayin harin.
Hukumar Kwastam
Samu kari