Kasafin Kudi
Za a ji cewa ana sukar Gwamnan CBN a Najeriya domin sabon tsarin rage cire kudi zai kara yawan 'yan kashe wando, mutane miliyan 1.4 za su rasa sana'arsu a 2023.
Wani dan Najeriya ya jawo cece-kuce yayin da ya dauko tulin kudade ya kawo banki domin ya ajiye. Mutane da dama sun yi martani a sgafin sada zumunta na zamani.
Babban bankin Najeriya ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankuna. CBN ya taƙaita yawan kuɗade da ƴan ƙasar za su iya cirewa daga asusunsu.
ma'aikatar jinkai da walwalar jama'a ta sanar da karin kudi da aka samu a wajen kasafin kudinta da cewa na kudin makamai nai a hukumar tsaron sojojin kasar
Ministar kudi a Nigeria hajiya shamsu hmed tace gwamnatin tarayya na shirin fitar da wasu dokoki game da haraji na mu'amalar kudi a internet kamar yadda ta.
A wannan rahoton, mun tattaro jerin shahararrun masu kudin da ake da su daga jihar Kano. Ya kamata a sani, ba Legit.ng Hausa ta gudanar da wannan bincike ba.
A yayin da ta je majalisa, Ministar kudi ta bayyana gaskiyar abin da ya sa aka yi cushen N1.7tr a kasafin 2023, an ji karin da aka gani bai nufin an saba doka.
Majalisar wakilan tarayya ta nuna rashin daɗinta da rashin biyayya da girmama gayyatar da ta aike wa ministar walwala da harkokin jin kai, Sadiya Umar Farouk
Ministocin Buhari biyu sun kare da fada kan kara kudi a cikin kasafin kudin 2023 ga ma'aikatar jin kai da walwala ta kasa. Ana ci gaba da kai ruwa rana tsakani.
Kasafin Kudi
Samu kari