Kasafin Kudi
Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000. Gwamnan Babban bankin Najeriya na CBN ya sanar da tsawaita wa’adin amfani da tsofaffin kudi yau
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa game da halin da ake ciki na karancin Naira a Najeriya, 'yan kwasu a wata jiha sun ce lokaci ya yi da za su rufe.
Majalisar wakilai ta kasa ta ce sam ba zai yiwu tana gani CBN ya karya tattalin arzikin kasa d a'yan kasa baki daya ba. Dole ta dauki matakin da ya dace kawai.
Babban bankin Najeriya ya sake magana game da halin da ake ciki na sabbin kudaden da aka buga a kwanakin n=baya.CBN ya ce akwai kudi a kasa, kawai bankuna.
Yayin da tsoffin kudade ke kokarin daina amfani, gwamnati ta ce ba za ta kara wa'adi ba. An bayyana hanoyin da 'yan Najeriya za su bi domin rabuwa tsoffin kudi.
Gwamna Ortom na PDP a jihar Benue ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gaggauta dage wa'adin da aka sanya na daina amfani da tsoffin kudi saboda dalili.
Direbobi a jihar Gombe sun bayyana bukatarsu ga babban bankin Najeriya yayin da ake ci gaba da jiran wa'adin mayar da tsoffin kudi ya kare nan da kwanaki kadan.
Fitaccen malamin hadisin Annabi SAW, Jabir Sani Maihula ya tofa albarkacin bakinsa a kan halin da aka shiga a dalilin canjin manyan kudi da Gwamnan CBN ya yi
Tun daga shekarar 2016 zuwa yanzu, harajin da bankuna suka karba ya N370.686b ne, amma Hon. Muhammad Gudaji Kazaure yana zargin an yi awon gaba da fiye da N80tr
Kasafin Kudi
Samu kari