Kasafin Kudi
Wani gwamna a Najeriya ya samo adadi mai yawa na sabbin Naira, gwamna El-Rufai ne ya bayyana hakan a wata tattaunawa da aka hyi dashi game da sabbin Naira.
Gwamnonin jam'iyyar APC mai ci sun ce babu ruwansu da halin da ake ciki, za su dauki mataki kan batun da ya shafi sabbin Naira, kuma zasu gana da Buhari a yau.
Babban basarake na Osun, Oba Abdulrasheed Adewale Akanbi ya ce shugaban CBN, Godwin Emefiele, ya jefa al'ummar Najeriya cikin mawuyacin hali don karancin naira
A labarin da muke samu, wani mutum ya bayyana ya rasa matarsa yayin da ya je neman sabbin kudi don mata jinya amma ya gaza samun yadda zai cire a bankuna kasa.
A halin da ake ciki, 'yan Najeriya sun mamaye bankunan kasar nan saboda nuna bacin ransu da yadda ake hana su sabbin Naira. An ga wanda ya kutsa kai cikin CBN.
Za ku ji labari cewa ‘Yan bindiga sun saki wani bidiyo suna ikirarin cewa suna da buhu-buhun sabin Naira da aka sauya wa fasali da suke sayen makamai da su.
An kama wata mata da ta kware wajen harkallar sabbin Naira a kafar Twitter. An bayyana yadda ta shiga hannu ba tare da wani bata-lokaci ba na aikin jami'ai.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya kuma mai neman kuejrar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya bayyana cewa kada a sake kara wa'adin Naira.
Wani dattijo ya bayyana cewa, ba zai karbi kudi ta banki ba. Ya ce kudinsa a hannu ne kadai zai sa ya dauki buhun wake ya ba wanda yake son siya ba tiransfa ba.
Kasafin Kudi
Samu kari