Kasafin Kudi
Yayin da 'yan Najeriya ke jiran umarnin shugaban kasa ko bankin CBN kan a ci gaba da karbar tsoffin kudi, ga halin da 'yan kasar ke ciki duk da an ba da kotu.
Bankunan Najeriya sun bayyana cewa, babban bankin CBN kadai za su saurara a yanayi irin wannan na yadda kotun koli ya ce a ci gaba da kashe tsofaffin Naira.
Abubakar Sadiq Usman ya jero hukuncin da kotun koli ta zartar a shari'ar canza kudi. Matashin shi ne Hadimin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan,
Babban kotu ta karshe a Najeriya, Kotun koli ta yanke hukuncin cewa yan Najeriya su cigaba da amfani da tsaffin takardun Naira daga yanzu zuwa karshen shekara.
Bankunan Najeriya sun aikewa kwastomominsu da sabon sako game da yadda ake fama da karancin kudi da kuma yadda za a samu mafita ga yadda za ake shan wahala.
Wani kamfani a kasar Sin ya zo da sabon salon da ba a saba gani a kasashen turai ba, an ba jama'ar kamfani kyautar kudi 'cash' ba tare da an je banki a kasar.
Wani bidiyon wani mutumin da yace shi dan kasuwa ne a jihar Kano ya bawa mutane mamaki a lokacin da ya tafi babban bankin kasa, CBN, na Kano dauke da buhun kudi
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake maka Gwamnatin Tarayya da Babban Bankin Najeriya (CBN) a kotu kan wa’adin canjin kudi, saboda abin da suka kira bijire wa kotu.
'Yan POS da ke karbar sama da N200 wajen cire kudi za su fara fuskantar fushin doka nan ba da jimawa ba. CBN ya ce zai fara kama su a hankali nan kusa kadan.
Kasafin Kudi
Samu kari