Nasir Ahmad El-Rufai
Sayen kuri’un talakawa ya jawo Gwamnoni ba su goyon bayan canza kudi. Shehu Sani ya ce tsarin ya gamu da adawa ne saboda an fito da shi kafin shirya zaben 2023
Gwamnatin tarayya na neman ayi sulhu kan shari’ar canjin kudi. Nasir El-Rufai ya fadi dalilin Gwamnonin Jihohi na kin yin sulhu da Gwamnatin tarayya kan batun.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake maka Gwamnatin Tarayya da Babban Bankin Najeriya (CBN) a kotu kan wa’adin canjin kudi, saboda abin da suka kira bijire wa kotu.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa ba zai amince Buhari ya kara wa'adin da ya ke son sakawa na tsawaita wa'adin daina amfani da kudi ba.
Gwamnan Kaduna ya zargi mutanen da ke zagayen shugaba Muhammadu Buhari da hana zabe, ya ce ‘Yan fadar Shugaban kasa su na shirin kafa gwamnatin rikon kwarya.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, ya sake sakin maganganu ma su zafi kan mutanen fadar shugaban ƙasa, a wannan karon ya ce ya daina yarda da su.
Batun canjin takardun kudi ya jawo Gwamnatin tarayya za tayi shari’a da Gwamnatin jihar Neja. Wani Gwamnan Arewa ya bi sahu, ya yi karar Gwamnati a kotun koli
Malam Nasir El Rufai ya yi magana kan shari'arsu da CBN a kokarin canza Nairori. Shi ma Gwamnan yana ganin babban bankin CBN zai kawowa tattalin arziki matsala.
Daya daga cikin gwamnonin da suka shigar da gwamnatin tarayya kotun koli, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi kira ga yan kasuwar jihar su daina kai tsaffin kudi banki
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari