Nasir Ahmad El-Rufai
An fara kulle-kulle domin tunkarar zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Nasir El-Rufai na daga cikin tsofaffin gwamnonin da ake ganin za su yi takara da Tinubu.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya fadi matsayarsa ko da kuwa yana cikin gwamnatin Bola Tinubu yayin martani kan zargin sukar APC saboda bai cikin gwamnati.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i da Sanata Babba Kaita sun gana shugabannin SDP a Abuja. Shehu Musa Gabam na cikin wadanda suka halarci taron.
Sanata Shehu Sani ya yi zazzafar suka ga tsohon gwamnan jiharsa ba tare da kiran sunan kowa ba, lamarin da ya ke kama da mayar da martani ga Nasir El Rufa'i.
Malam Nasir El-Rufai ya ba hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala shawara kan rike muƙaminsa inda ya ce tun farko bai son muƙami a gwamnatin Bola Tinubu.
Yayin da ake kai ruwa rana tsakanin APC da Nasir El-Rufai, jigon APC, Joe Igbokwe ya bukaci APC ta daidaita da shi, yana cewa babu Ministan Bola Tinubu da ya fi shi.
Peter Obi ya ce yana maraba da hadakar 'yan adawa domin tunkarar APC a zaben 2027. Ya ce dole hadakar ta kasance domin ceto Najeriya daga kuncin rayuwa.
Jam'iyyar APC ta warware maganganun da Nasir El-Rufa'i ya yi kan rashin adalci. APC ta ce Abdullahi Ganduje yana shugabanci na gari a cikin jam'iyyar.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Nasir Ahmed El-Rufai. Ya zargi tsohon gwamnan na Kaduna da yin mulkin kama karya.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari