Nasir Ahmad El-Rufai
Kalaman tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai sun rikita siyasar Kaduma, ƴan sanda sun musanta zargin da ya yi cewa sun sace tsohon kwamishinansa.
Alamu masu karfi na nuna cewa manyan kusoshin APC ciki har da tsofaffin ministoci, tsofaffin gwamnoni da makusantan Buhari na shirin komwa jam'iyyar SDP.
Hadimin Atiku Abubakar mai suna Abdul Rasheeth, ya caccaki Nasir El-Rufai da ya alakanta kansa da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a hirarsa da yan jarida.
Matasan SDP sun yi fatali da sauya shekar Malam Nasiru El-Rufai daga APC zuwa SDP, sun zargi tsohon gwamnan da yunkurin ruguza jam'iyyar don cimma burinsa.
Magoya bayan Nasir El-Rufa'i da masu adawa da shi sun fara musayar yawu a TikTok. Akalla mutane sama da 200,000 su ka fara bibiyar shafin tsohon gwamnan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a inuwar SDP, Adewole Adebayo ya bayyana aniyarsa na tsayawa takarar shugaban kasa, duk da cewa jam'iyyarsa ta fara karbar baki.
MC Tagwaye ya yanke hukuncin komawa daga SDP bayan ya fice daga jam'iyyar APC a Abuja. MC Tagwaye zai hade da EL-Rufa'i domin yakar APC a zabukan gaba.
Jam'iyyar NNPP ta ce maganar da Nasir El-Rufa'i ya yi na cewa gwamnatin tarayya da APC na haddasa rikici a cikin 'yan adawa gaskiya ne ba karya ba.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bukaci masoyansa su biyo shi shafin TikTok domin yada tunaninsa game da siyasar Najeriya da jam’iyyarsu ta SDP.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari