Jihar Nasarawa
Kotun daukaka kara da ke Abuja za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan jihar Nasarawa da ake takaddama a kai. Ku biyo mu kai tsaye don jin yadda ake ciki.
Abdullahi Adamu, Tanko Al-Makura, da sauran su sun isa kotun daukaka kara yayin da za a yanke hukunci kan zaben Nasarawa mai cike da takaddama a ranar Alhamis.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, za ta raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa bayan kotun zabe ta tsige gwamna Abdullahi.
Yayin da ake shirye-shiryen yanke hukuncin shari'ar zaben jihar Nasarawa a yau Alhamis, mutane sun shiga zullumi yayin da su ke dakon sakamakon shari'ar.
Kotun daukaka kara mai zama a Abuja ta sanya ranar Alhamis, 23 ga watan Nuwamba a matsayin ranar raba gardama kan sahihin wanda ya ci zabe a Nasarawa.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya aike da gargadi ga dan takarar gwamnan PDP na jihar Nasarawa.
Yayin da ake dakon yanke hukuncin shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa, rundunar 'yan sanda ta girka jami'an tsaro a jihar don dakile ta da zaune tsaye.
Wasu mazauna jihar Nasarawa Musulmai da Kirista sun fara gudanar da addu'o'in kwanaki bakawai don neman taimakon ubangiji a shari'ar zaben gwamnan jihar Nasarawa.
Tun bayan kammala zaben wannan shekarar ta 2023, 'yan siyasa da dama su ka garzaya kotuna don neman hakkinsu, da yawa daga cikinsu sun samu nasara a kotun.
Jihar Nasarawa
Samu kari