Musulmai
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya buɗe masallacin Juma'ar da ya sabunta a Ruggar Wauru, ya bayyana shirinsa na faɗaɗa ciyarwa a watan Ramadan.
An yi rashin babban malamin Musulunci a jihar Adamawa, Sheikh Abubakar Daware, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya tura sakon ta'azziya.
Dan majalisar wakilai Abdussamad Dasuki ya gwangwaje yan mazabarsa da tallafin Naira miliyan 100 domin azumin Ramadan a jihar Sokoto da ke Arewacin Najeriya..
Cibiyar Daarul Hadeethis Salafiyyah da ke Zariya da Albani Zariya ya assasa ta fitar da rahoto kan nasarorin da ta samu shekaru 11 bayan kashe Sheikh Albani.
Malamin addini a Najeriya, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya bukaci musulmai su daina gaba da juna kafin Ramadan. Ya yi kira kan ciyarwa da sulhu a azumi.
Abubuwa da dama sun faru a Arewacin Najeriya da suka fi daukar hankali da kuma jawo ce-ce-ku-ce a kafofin sadarwa a cikin yan kwanaki duba da tasirinsu ga al'umma.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya bayyana ra'ayinsa a kan dambarwar iyalan Sheikh Muhammad Auwal Albani.
Shugaban Amurka ya samu tirjiya kan kokarin mamaye Gaza da fitar da Falasdinawa daga kasarsu ta asali. Kasashen sun ce Trump bai isa ya kori Falasdinu ba.
Gwamnatin Kano karkashin jagorancin gwamma Abba Kabir Yusuf ya bayyana 9shirinta na ganin ta gyara tsarin neman ilimin litafin Allah mai tsarki watau Alqur'ani
Musulmai
Samu kari