Musulmai
Imam Fuad Adeyemi ya soki matakin da wasu gwamnatocin jihohin Arewa suka dauka na kulle makarantu a lokacin watan Ramadan. Ya ce akwai siyasa a ciki.
Hukumar EFCC ta ja hankalin al'umma kan cin hanci da rashawa bisa da cin dukiyar mutane bisa zalunci. EFCC ta jawo ayar Kur'ani domin gargadin jama'a.
Yayin da aka shiga watan azumin Ramadan akwai wasu hanyoyi da mutum zai bi domin sauke Alkur'ani mai girma a cikin kwanaki 30 kacal a watan azumi.
Rahotanni sun nuns cewa wani mutumi mai suna Salihu ya rasu bayan faɗuwa a Masallaci ana cikin sallar Asubahi a babban birnik tarayya Abuja jiya Alhamis.
Shugaban CAN, Rabaran Daniel Okoh ya yi buda baki da Musulmai a masallaci inda ya bukaci zaman lafiya tsakanin addinai yayin ziyararsa a masallacin Al-Habibiyya.
Rahotanni sun ce wani direba mai suna David Auta ya fito daga Cibiyar Kiristoci ta Kasa ya bi hannu daya inda ya buge wani sufetan dan sanda da ke bakin aiki.
Gwamnan Kebbi, Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu ya ragewa ma'aikata lokacin aiki domin su sami isasshen lokacin zuwa tafsir da yin wasu ibadun a watan Ramadan.
Yayin da ake maganganu kan rufe makarantu a Ramadan, Majalisar shari’ar Musulunci ta goyi bayan matakin a Ramadan, tana cewa hakan zai taimaka wa dalibai.
Kungiyar CAN ta gargadi wasu gwamnonin Arewacin Najeriya guda hudu kan rufe makarantu saboda samun sauki a azumin watan Ramdan da ake ciki a yanzu.
Musulmai
Samu kari