Musulmai
Gwamnatocin Arewa sun yi martani ga kungiyar kistoci kan rufe makarantu a Ramadan. Za a rufe makarantu a Kano, Kebbi da Bauchi duk da korafin CAN.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokir ya bayyana cewa bai ga abin da zai jawo maganganu a kan hutun Ramadan da wasu jihohin Arewa su ka bayar ba.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta kaddamar da shirin ciyar da mabukata a fadin jihar, inda ake sa ram mutum 91,000 ne za su samu buda-baki a kowacce rana.
Wasu barayi sun tafka sata ana tsaka da sallar tarawihi a wani masallaci a birnin tarayya Abuja ana tsaka da sallar tarawi. Ana neman barayin ido rufe.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN ta bukaci jihohin Bauchi, Katsina, Kano da Kebbi su janye matakin rufe makarantu na makonni biyar don azumin Ramadan.
Hukumar Hisbah ta cafke wasu matasa da ake zargi da rashin yin azumi a ranar farko ta watan Ramadan. Jami'an hukumar sun kuma kama masu askin banza.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya aika da sakon taya al'ummar musulmi murnar shigowar watan Ramadan. Ya bukaci a dage wajen yin ibada.
Wasu masana sun yi ta hasashen farashin abinci zai yi sauki kamar yadda ake samu yanzu inda rahotanni suka tabbatar da cewa hatsi na kara raguwa a farashi.
Gwamnan jihar Neja, Muhammed Umaru Bago ya buƙaci musulmi su ƙara zage dantse wajen yi wa kasa da jiharsu addu'ar zaman lafiya da ci gaba a watan Ramadan.
Musulmai
Samu kari