Musulmai
A gobe Alhamis 5 ga watan Yunin 2025 ake shirin gudanar da Arafah a kasar Saudiyya wanda ake bukatar Musulmi su dage da addu'o'i da azumi saboda neman yardar Allah.
A labarin nan, za a ji cewa wani alhajin Kano, Shu'aibu Jibrin, ya riga mu gidan gaskiya yayin da ake shirin fara gabatar da ibadar aikin hajji gadan gada.
Malamin addinin Musulunci a jihar Gombe, Farfesa Rashid Abdulganiy ya fadi hukuncin yin sallar Juma'a da azahar a ranar Idi. Malamin ya ce za a yi sallar azahar.
Gwamnatin jihar Kano ta ja hankalin mutane su yi taka tsan-tsan wajen layya, su tabbata sun yanka dabbobi musu lafiya don gujewa ɗaukar cututtuka.
A labarin nan, za a ji yadda mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin ya ziyarci iyalan wadanda suka rasu daga tawagar yan wasan jihar Kano.
Rahotanni daga kauyen Ƴar-Doka da ke yankin ƙaramar hukumar Kubau a jihar Kaduna sun nuna cewa almajirai akalla 11 sun mutu wani ramin haƙar ƙasa.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya sanar da hana hawan sallah da duk wasu shagulgula domin zaman makoki da alhinin mutanen da suka mutu a ambaliyar Mokwa.
Wata kotun majistare a Landan ta yanke hukunci kan Hamit Coskun da laifin tayar da fitina bisa ƙiyayya ga Musulmi, bayan ya kona Alƙur’ani a gaban ofishin Turkiyya.
Yayin da aka sha fama da fari a kasar Morocco, Sarki Muhammad VI ya bukaci marasa karfi a kasar da su dakatar da yin layyan bana saboda tsadar rayuwa.
Musulmai
Samu kari