Musulmai
Hakeem Baba Ahmed ya ce tikitin Muslim-Muslim yaudarace kawai, ba wani amfani da ta yiwa musulmi. Ya bayyana haka ne a cikin wata hira da aka yi da shi kan.
Kasar Saudiyya ta taimaka wa kasar Najeriya da dabino tan 50 don inganta hulda a tsakaninsu, wannan ba shine karo na farko ba da kasar Saudiyya ke ba da kyautar
A hajjin wannan shekarar, mutanen Filato daga Arewacin Najeriya su na cikin baranza. Babu ma’aikaci na hukumar alhazai da zai yi wa maniyyatan jihar rakiya.
Kungiyar kare hakkin Musulmai (MURIC) ta bukaci zababben shugaban kasa Bola Tinubu da ya bai wa musulmai ministoci fiye da Kiristoci idan aka rantsar da shi.
Mai alfarma sarkin Musulmai a Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki ɗaukacin 'yan Najeriya su jingine banbanci su baiwa sabuwar gwamnati goyon baya.
Mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya ce babu abinda zai hana ko ya dakatar da bikin rantsar da zababben shugaban kasa Bola
Wata kotun majirtire a jihar Bauchi ta tsare fitaccen Malamin nan, Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi. a gidan gyaran hali kan zargin yin kalaman batanci.
Wata kotun shari’ar Musulunci dake Kaduna ta umarci wata mata mai Fatima Muhammad da ta dawo da sadakin da ta karba na N80,000, a madadin sakin da ta bukata.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta koka kan yadda masu adaidaita sahu ke manna hotunan batsa ko wasu abubuwa dake bata tarbiya wanda ya sabawa koyarwar Musulunci.
Musulmai
Samu kari