Musulmai
A yayin da watan karamar sallah ya tsaya bayan kammala azumi, ana taya Musulmai barka da shan ruwa. Za a ji abin da Atiku Abubakar da Bola Tinubu suka fada.
Hukumar kula da manyan masallatai masu alfarma biyu a ƙasar Saudiyyata sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda ke nufin gobe Jumu'a za'a yi Eid al-Fitr.
Yayin da watan Azumin Ramadan ya kare, Musulmai na gudanar da Eid al-Fitr (karamar Sallah), mun tattara muku abinda ya dace ku sank game da idin karamar Sallah.
Mun kawo matsayar Malamai a kan haduwar Sallar Idi da Sallar Juma’a Rana Daya a Musulunci. Za a ji hukuncin Addinin Musulunci idan Idi ya hadu da Sallar Juma'a.
Wani dan Najeriya da aka gani a bidiyo yana rokon Allah ya ba shi dala miliyan 100, ya ga abun mamaki cikin kwana biyu bayan wasu masu da'awah sun gayyace shi.
Sarkin musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya buƙaci ƴan Najeriya su yi addu'o'in samun nasarar mika mulki ga sabuwar gwamnati mai kama wa, nan da kwanaki kaɗan
Wata mata, Karimatu Nuhu, ta yi karar 'mijinta' mai suna Musa Falalu, a kotun shari'ar musulunci da ke Rigasa a Kaduna kan zargin ya ki tafiya da ita Saudiyya.
Mai martaba Sarkin Musulmai, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya roki ɗaukacin musulman Najeriya su fara duba jinjirin watan Shawwal ranar Alhamis mai zuwa.
Shugaba Buhari ya ce dole a samu kyakkyawar fahimtar koyarwar addinin musulunci, a jingine banbance-banbance na fahimta domin samun zaman lafiya a fadin duniya.
Musulmai
Samu kari