Manyan Labarai A Yau
An garkame Olalekan Oyeyemi, wanda aka fi sani da Emir, mamba a hukumar kula da wuraren shakatawa ta jihar Osun a magarkama kan zargin kisan kai.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sha alwashin bayar da tallafi ga 'yan kasuwar da gobara ta ritsa da su a birnin Gusau, babban birnin jihar ta Zamfara.
Gwamnatin jihar Oyo ta fito ta bayyyana dalilin da ya sanya ta dakatar da wani fitaccen basarake a jihar. Gwamnatin ta ce ana zarginsa da alaka da marasa gaskiya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar sheƙe ƴan ta'adda masu ɗumbin yawa a cikin mako ɗaya. Sojojin sun kuma ceto mutanen da ƴan ta'addan suka sace.
Hedkwatar tsaro ta sanar da gagarumin nasara da dakarun soji suka samu a ayyukan da suka gudanar a fadin kasar cikin mako guda. Sun hallaka 'yan ta'adda 185.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi tsokaci kan gwamnatin Tinubu da ta Buhari a fannin magance matsalar rashin tsaro a ƙasar nan.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun ziyarci al'ummar jihar Filato da hare-haren 'yan bindiga ya ritsa domin jajanta masu. Sun bayar da gudunmawar naira miliyan 100.
Gwamna Muhammad Umar Bago na jihar Neja ya sanar da aniyar gwamnatinsa na samar da sabbin jami'o'i 10 mallakin gwamnatin jihar daga yanzu zuwa 2027.
'Yan bindigar da suka yi awon gaba da daliban makaranta a jihar Ekiti sun rage kudin fansarsu zuwa naira miliyan 15.Sun yi barazanar kashe su idan ba a biya ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari