Manyan Labarai A Yau
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci kan jami'an tsaro na 'Katsina Community Watch Corps' inda suka halaka mutum hudu daga cikinsu.
Ana fama da karanci da tsadar kwai a jihar Kano gabannin fara azumin Ramadana. Kwai yana daya daga cikin abubuwan da mutane suka fi amfani da shi a azumi.
Aliko Dangote ya rasa dala biliyan 5 cikin awanni 24 bayan da Najeriya ta sake karya darajar kudinta. Ya kuma sauka daga lamba 81 a jerin masu kudin duniya zuwa 113.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sanar da samun nasarar cafke wasu da ake zargin ƴan daba ne da ke shirin farmakar jami'an hukumar zaɓe a zaɓen da ake a jihar
@A_Y_Rafindadi, ya haifar da zazzafan muhawa a dandalin soshiyal midiya game da Nasir El-Rufai da Rabiu Musa Kwankwaso a zaben shugaban kasa na 2027.
Wasu miyagu sun shiga har cikin gida sun halaka wata tsohuwa tare da jikarta cokin wani yanayi mara dadi a jihar Katsina. 'Yan sanda sun fara bincike.
Wata matar aure mai suna Doris ta bayyana cewa dansu mai shekaru shida ya kama mijinta yana mu'amalar kwanciya da mahaifiyarta. Uwar bata musanta ba.
Hukumomin tsaro a Najeriya sun fara sanya ido kan wani babban Sanata da ya fito daga Arewacin Najeriya, kan dangantakar da ke tsakaninsa da 'yan ta'adda.
Shugaban cocin Trinity House da ke birnin Legas, Fasto Ituah Ighodalo, ya bayyana cewa albashin farko kamata ya yi a rika ba ubangiji gabadayansa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari