Manyan Labarai A Yau
Kocin kungiyar The Elephants ta kasar Cote d'Ivoire, Emerse Fae, ya yi bayani kan hanyar da kungiyarsa za ta bi domin samun nasara kan Super Eagles a wasan karshe.
Kungiyar CISA ta yi zargin cewa wani malamin addini da wani jami'in tsaro na da hannu a zargin daukar nauyin ta'addanci da ake yi wa Sanatan Arewa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai wani mummunan hari a kauyen Kogo da ke karamar hukumar Faskri ta jihar Katsina, inda suka sace mutum 16.
Tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki tare da sace mutane 16 a kauyen Kogo a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina a daren ranar Alhamis, 8 ga watan Fabrairu.
Wani ‘dan Najeriya ya ce zai fi kyautuwa mutum ya guji kallon wasan Najeriya da Ivory Coast idan har ya san yana da hawan jini. Ya ce zai fi kyau a bi sakamakon.
Gamayyar kungiyoyi masu kare martabar damokradiyya daga jihohin Arewa 19 harda babban birnin tarayya Abuja sun ce gwamnatin Buhari ce ta haddasa tsadar rayuwa.
Wasu fusatattun matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana saboda tsadar rayuwa a kasar a hanyar MDS da ke garin Osogbo, babban birnin jihar Osun.
George, ‘dan achaba, ya fada tarkon son kwatomarsa Catherine Thomas, duk da tazarar shekaru masu yawa da ke tsakaninsu. Masoyan sun bada labarin soyayyarsu.
A yayin karo tsakanin Najeriya da Afrika ta Kudu a wasan kusa da karshe na gasar cin kofin Afrika, AFCON, akalla ‘yan Najeriya biyar ne suka mutu saboda zullumi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari