Labaran Soyayya
Wata matar aure mai juna biyu ta bayyana fargabarta yayin da ranar haihuwanta ya gabato. A cikin bidiyon da ta yada a TikTok tana tunanin yadda za ta haifo dan nata.
Malaikah Raja, kyakkyawar matar aure daga Dubai ta bayyana yadda take kashe KSh miliyan 37 da mijinta ke bata duk wata a matsayin alawus don ta wataya.
Wani bidiyo da ke nuna abun da ya wakana a wajen wani biki ya haddasa cece-kuce. An gano inda yayar amarya ta hana wata mata lika mata kudi a filin biki.
Wata matar aure mai suna Sa'adatu Ayuba ta nemi kotu ta datse igiyar aurenta na shekaru 27 saboda mijinta Jalija ya daina biya mata bukata a kwanciyar aure.
Wani dan Najeriya ya garzaya soshiyal midiya don nunawa duniya dadin da ke cikin tara mata. Ya ce yanzu yana bukatar karin mata biyar ya cika burinsa na yin mata 7.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya inda ta koka da hawaye bayan saurayinta na shekaru bakwai ya watsar da ita sannan ya auri wata daban.
Diyar hamshakin mai kudin Najeriya, Florence Otedola wacce aka fi sani da DJ Cuppy ta koka kan yadda take rayuwa babu aure ba magaji. Yanzu shekarunta 30.
Wani matashi ya bayyana yadda soyyayar da yake yi wa budurwarsa ta sanya shi ya rasa gidansa a Abuja. Masu amfani da yanar gizo sun yi masa kaca-kaca.
Hukumar NITDA da wasu hukumomin gwamnati biyu sun mika kyaututuka ga matar nan MumZee wacce ke tashi duk asuba don yi wa mijinta girki da zai tafi da shi aiki.
Labaran Soyayya
Samu kari