Labaran Soyayya
Wata mace ta wallafa yadda ta samu nasarar rage ƙiba shekaru uku bayan an mata tiyata, sabon hotonta ya ja hankalin mutane da dama a kafafen sada zumunta.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta caccaki wani dattijo kan aike mata da sakonnin da basu dace ba. Jama’a sun yi martani a X.
Wata uwa ta yi ta maza inda ta tunkari wata kyakkyawar budurwa a madadin danta. Matar ta ga budurwa kuma ta shiga ranta don haka ta tambaya ko za ta auri danta.
An ɗage gudanar da wani daurin aure bayan an gano cewa amarya ta dauki juna biyun wani daban ba na ango ba. Yan soshiyal midiya sun yi zazzafan martani.
Wata mace yar kimanin shekara 31 daga ƙasar Amurka ta cire kunya ta bayyana sha'awarta na neman saurayin da zasu yi aure, ta ce tana sok mijin ya zama ɗan ƙasa 2.
Wani ango ya ce ya fasa auren amaryarsa bayan an kammala komai ana jiran zuwan rana. Uwar amaryar ta sume nan take inda aka kwashe ta zuwa asibiti.
Wani matashi dan Najeriya ya nuna damuwarsa a soshiyal midiya bayan masoyiyarsa ta girkawa danginsa su 70 abinci mai gishiri. Jama’a sun yi martani.
Wata budurwa a jihar Rivers ta caka wa saurayinta mai suna Tony wuka a wuya har lahira bayan sun samu wata 'yar hatsaniya a tsakaninsu a birnin Port Harcourt.
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne jama'a suka shaida daurin aure tsakanin Mustapha Sani Abacha da kyakkyawar amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
Labaran Soyayya
Samu kari