Labaran Soyayya
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta saki hoton sakon da wani magidanci ya aika mata bayan matarsa ta gano alakarsu. Jama’a sun bayyana ra’ayoyinsu.
Wani matashi dan Najeriya ya garzaya soshiyal don bayyana mummunan halin da ya shiga bayan ya kwana a gidan wata matashiya. Ya ce ya yi mummunan mafarki.
Duniya da fadi yayin da wani matashi mai suna Sohib Ahmad ya siya wa budurwarsa makeken fili a duniyar wata mai girman eka daya don burge ta a Pakistan.
Wata budurwa ta kadu bayan siyar da wayarta don siyawa saurayinta sabuwa amma sai da ya ci amanarta wurin neman kawarta da su ke tare kut-da-kut.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan bayyanan hotunanta tare da masoyinta dan tsurut. Ta daga shi sai kace dan karamin yaro.
Wata matashiyar budurwa ta fasa ihu yayin da ta ga abubuwan da saurayinta ya siya mata. Ya mallaka mata sabuwar motar Marsandi, wayar iPhone 15 da kuma fili.
Wata matashiya ta ki yarda ta bi magidanci mai mata wanda ya tunkareta da batun soyayya amma ta nemi ya koma gida wajen matarsa ta sunnah. Hoton hirarsu ya yadu.
Wata kyakkyawar matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan ta nunawa duniya mijinta cike da karfin gwiwa. Alamu sun nuna tana zaune cikin farin ciki da shi.
Wata matashiya yar Najeriya ta karaya yayin da saurayinta ya fatattaketa daga gidansa. Ta fashe da kuka wiwi sannan tana ta turjiya yayin da yake tura ta.
Labaran Soyayya
Samu kari