Labaran Soyayya
tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi martani kan sojar gonar da ta yi ikirarin ita matarsa ce. Taiwo ta ba da hakuri a madadin sa kan abun da ya yi a Oyo.
Wata budurwa ta samu nasarar auren ɗan ajinsu wanda suka yi shekara bakwai tare suna soyayya. Ta sanya bidiyon ranar ɗaurin aurensu ita ds masoyin nata.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta rabu da saurayinta bayan shafe shekaru biyu su na soyayya da juna saboda ya ki ya doke ta da bulala sannan ba ya daure ta.
Wata matashiyar budurwa ta koka saboda ta gaza samun saurayin da zai furta mata so. Ta yi zargin cewa maza basa kulata ne saboda tsananin girman hancinta.
Wani dan Najeriya wanda ya halarci wani shagalin bikin aure ya samu tayin wata uwa wacce ta nemi ya auri diyarta wacce har yanzu bata da mashinshini.
Wani magidanci Ojo Olaoye, ya roki wata kotun gargajiya da ke Oja Oba, Mopa a Ibadan, jihar Oyo da ta raba aurensa mai shekaru 51 da matarsa Janet Olaoye.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wani ango ya yi tsalle cike da murna bayan ya ga fuskar amaryarsa a darensu na farko.
Promise mai shekara 22 a duniya da masoyiyarsa mai shekara 42 sun ɗauki hankula sosai a soshiyal midiya. Masoyan biyu sun bayyana yadda suka haɗu.
Wata tsohuwa 'yar shekara 95 da ba ta taba yin aure ba ta bayyana yadda mahaifinta ya hana ta yin aure saboda bambancin akida na Kiristanci a jihar Imo.
Labaran Soyayya
Samu kari