Labaran Soyayya
Wata budurwa ƴar Najeriya ta bayyana halin bakin cikin da take ciki bayan saurayinta ya yanke shawarar daina yi mata magana bayan ta yi masa wata kyauta.
Wata yar Najeriya da ke more rayuwa yanzu haka a kasar Canada ta tuna manyan dalilan da suka sa ta auri tsoho da ya fi ta yawan shekaru nesa ba kusa ba.
Wani mutumi ya farmaki wajen shagalin bikin tsohuwar budurwarsa da ta haifa masa yaro da niyan tarwatsa taron gaba daya. Bidiyon ya yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wani matashi ya fusata da ganin yanayin da ya tarar da mahaifinsa da budurwars a cikin gida. Hakan ya bata masa rai matuka wanda har ya kai sun dambace.
Wata matashiya 'yar Najeriya ta sha alwashin auren mai kudi ko ta halin kaka don gudun yin rayuwar talauci kamar yadda iyayenta suke ciki yanzu...
Sani Yakubu Noma, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Argungu/Augie ta jihar Kebbi a majalisar wakilai, ya dauki nauyin aurar da yan mata marayu 100.
Abin rabo ne yayin da wata budurwa ta baje kolin sakwanni shigar kudi da saurayinta ya tura mata bayan fara soyayyarsu kasa da mako daya. Kowa ya yi mamaki.
Wani shirin neman aure na bazata ya koma ya zama mummunan al’amari bayan budurwar ta kunyata saurayinta a bainar jama’a. Ta sharara masa mari mai zafin gaske.
Wata mata yar shekaru 30 da ta auri mahaifin kawarta mai shekaru 87 ta magantu kan yadda suka fada tarkon son junansu a ranar farko da suka hadu. Suna da yara biyu.
Labaran Soyayya
Samu kari