
David Mark







Bayan shekaru 10, Gwamna ya fadi wanda ya yi sanadiyyar zamansa Ministan Jonathan
Gwamna Mohammed ya fadi yadda Sanata David Mark ya zama silar nasararsa a siyasa a PDP. Gwamnan na jihar Bauchi ya ce shi ne ya taimakawa tafiyar siyasarsa.

Yar tsohon shugaban majalisa, David Mark, ta sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC
Blessing Onu Mark, diyar tsohon shugaban majalisar dattawa David Mark, a karshen mako ta yi wa daruruwan mambobi da magoya bayan jam'iyyun APGA da PDP jagora zu

Dalilin da ya sa zan hakura da kujerar Sanata - Tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark
Mun samu rahoton cewa tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata David Mark, ya yi karin haske na fayyace dalilan sa na hakura da kujerar Sanata tare da janye jiki daga zauren majalisar tarayyar kasar nan.