Labarin Sojojin Najeriya
Jami'an rundunar sojin Operation Hadarin Daji sun samu nasarar daƙile shirin yak bindiga na kai farmaki sansanin sojoji a Zamfara kuma sun halaka mutum Bakwai.
Hukumar sojojin ƙasa ta ƙaddamar da sabon atisayen kakkaɓe ƴan bindiga a jihar Plateau. Shugaban hukumar, Manjo Janar Lagbaja shi ne ya ƙaddamar da atisayen.
Dakarun sojojin atisayen Operation Hadarin Daji sun tarwatsa maɓoyar ƴan bindiga tare da halaka wasu daga cikinsu a wani mummunan bata kashi da suka yi da su.
Rundunar tsaro a Najeriya ta ce jami'ansu sun yi nasarar hallaka 'yan ta'adda da masu garkuwa da dama yayin luguden wuta daga sama da kuma kasa a yankuna uku.
Dakarun sojojin atisayen 'Operation Hadin Kai' sun ragargaji ƴan ta'adda a jihar Borno. Dakarun sojojin sun halaka ƴan ta'adda shida tare da ƙwato makamai.
Yan bindiga sun fara tserewa daga mabuyarsu a garuruwan Kagarko, Iche, Taka-Lafiya Gidan Makeri da Janjala a jihar Kaduna bayan sojoji sun fara kakkabe yankin.
Dakarun rundunar sojin sama sun yi nasarar murkushe mayakan ta'addanci 22 a yayin farmakin da suka kai a Batsari da Sola Poi II da ke yankunan Batsari da Jibia.
Majalisar Wakilan Najeriya ta tabbatar da nadin hafsoshin tsaro bayan Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika su ga majalisar don tantancewa a makon da ya gabata.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi namijin ƙoƙari a jihar Zamfara, inda suka ceto mutane masu yawa da miyagun ƴan bindiga suka yi garƙuwa da su a wani artabu.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari