Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojoji sun samu nasarar ragargazar yan ta'adda a jihar Kebbi. Dakarun sojojin sun kuma ceto mutanen da yan ta'addan suka yi garkuwa da su.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa sun cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Haure, Bello Bodejo, kan kafa kungiyar ‘yan banga a Nasarawa.
Wani tsohon soja ya bukaci Bola Tinubu ya binciki abin da ya kashe hafsun soja. Bayanai sun fito shekaru kusan 3 da hadarin jirgi ya kashe Janar I. Attajiru.
Dakarun sojin sama na Najeriya sun samu nasarar halaka wani kasurgumin shugaban yan ta'adda wanda ya dade yana addabar bayin Allah a jihar Kaduna.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wasu gawurtattun kwamandojin yan ta'adda uku a jihar Borno. Sojojin sun ceto mutanen da suka sace.
Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwa a yankin Agatu da ke jihar Benue, sun kashe sojoji biyu da wasu mazauna kauyen a ranar Alhamis, 18 ga watan Janairu.
A daren ranar Alhamis ne mazauna rukunin gidajen sojoji da ke Abuja suka shiga tashin hankali yayin da 'yan bindiga suka farmake su tare da sace mutane biyu.
Dakarun sojoji tare da hadin gwiwar sauran jami'an tsaro, sun samu nasarar ceto wasu mutane da yan bindiga suka sace a jihar Benue. Sun kuma fatattaki miyagun.
Wani lamari mara dadi ya faru a barikin Alamala da ke Abeokuta, babban birnin jihar Ogun a ranar Litinin 12 ga watan Janairu yayin da wani soja ya bindige kansa.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari