Kwara
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Gwamna AbdulRahman AbdulArazaq a matsayin shugaban kwamitin aiwatar da shirin raya gundumomi watau RHWDP.
Kungiyar JNIM da ake dangantawa da Al-Qaeda ta ce ita ta kai harin farko a Jihar Kwara da ke Arewacin Najeriya watanni bayan ayyana sababbin dakaru a kasar.
Ana hasashen wasu sanatoci na majalisar dattawa za su gwada sa'arsu wajen fitowa takarar gwamna a jihohinsu a zaben 2027. Daga cikinsu akwai Barau Jibrin.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya yi jimamin rasuwar tsohon sakataren gwamnatin jihar Kwara, Sir Joseph Aderibigbe, wanda ya rasu yana da shekara 104.
Sojan Najeriya ya rasa ransa bayan bin wani da ya kai musu hari da sanda a kauyen Twatagi, karamar hukumar Patigi, Jihar Kwara inda aka tsinci gawarsa.
Hukumar NSCDC ta kama wani malamin addini a Ilorin bisa zargin bugun yaro dan shekara 10, gwamnati ta ceto yaron kuma ta fara shirin gurfanar da malamin a kotu.
Tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola, ya zargi APC da rashin kwarin gwiwa da danniya ga ‘yan adawa, yana mai cewa ADC za ta karbi mulki daga Tinubu a 2027.
Sojojin Najeriya sun ceto mutane 21 da aka sace, ciki har da ‘yan kasar China hudu, a wani farmaki na Operation FANSAN YAMA a jihohin Kwara da Kogi.
Tsohon shugaban PDP a jihar Kwara, Hon. Babatunde Mohammed wanda ta taba zama kakakin majalisar dokokin jihar, ya bayyana ficewarsa daga jam'iyyar PDP.
Kwara
Samu kari