Zaben jihohi
Mutane da dama ciki harda jami’in dan sanda sun jikkata yayin da magoya bayan jam’iyyar APC da SDP suka yi musayar wuta a karamar hukumar Idah ta jihar Kogi.
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun farmaki ayarin ɗan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar jam'iyyar SDP, Yakubu Ajaka.
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben Kogi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, ya ce Gwamna Yahaya Bello na kokarin ta zarce.
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben jihar Kogi mai zuwa ya ce sau hudu ya tsallake rijiya da baya a harin kisan kai.
Mako huɗu gabanin zaben gwamnan jihar Kogi wanda za a yi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, jam'iyyar APC mai mulki ta ƙara samun gagarumin goyon baya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin samar da ayyuka dubu 500 ga 'yan kasa da zarar an kammala kamfanin karafuna na Ajaokuta da ke jihar Kogi
Kungiyar PDP Musulmai a jihar Nasarawa ta tura gargadi ga Sheikh Mansur Sokoto kan kalaman da ya yi na raba kan al'umma abin da ya shafi hukuncin kotu a jihar.
Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta bayyana cewa babban kuskuren da Tinubu ya yi shi ne na zaban Ganduje a matsayin shugaban APC, ta ba shi shawara ya dawo ga kwankwaso.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya ce ya na wannan yaki da kuma shari'a da Bola Tinubu don kwato wa 'yan Najeriya hakkinsu.
Zaben jihohi
Samu kari