Zaben jihohi
An saurari korafin shari'ar zaben Gwamna a Filato, a karshe Kotun daukaka kara ta tsige PDP da Gwamnan Filato, Alkalai Sun ce APC Ta Lashe Zaben 2023
Akalla mutane 10 su ka rasa rayukansu yayin da su ke tafiya zuwa taron siyasa a jihar Kogi, wadanda su ka rasa rayukan nasu 'yan jam'iyyar SDP ne a jihar.
Mun kawo gajeren tarihin Ahmed Usman Ododo da ya ci zaben gwamnan jihar Kogi. Ododo ya fito daga karamar hukumar Okene ne, saboda haka ya na cikin kabilar Ebira.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta mika satifiket ga sabon zababben gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo a yau Juma'a 17 ga watan Nuwamba a birnin Lokoja.
Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje ya yi martani kan hukuncin zaben gwamnan Kano, ya ce babu matsala su na jiransu a kotun koli.
Yayin da aka yanke hukuncin zaben jihar Kano, mutane sun ci gaba da harkokinsu na yau da kullum ba tare da wata matsala ba, an jibge jami'an tsaro.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi a zaben gwamna da aka gudanar a ranar 18 ga watan Maris.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi martani kan hukuncin zaben jihar Zamfara, ta ce hukuncin ya yi daidai kuma akwai tsagwaron adalci a ciki.
Sanarwa ta fito cewa yau Gwamnan Bauchi zai san matsayin kujerarsa a shari’ar zaben 2023. 'Yan sanda sun dauki matakai a Bauchi kamar yadda aka yi a Kano
Zaben jihohi
Samu kari