Zaben jihohi
Kotun kolin Najeriya ya yanke hukunci da cewa, ya amince da takarar Dauda Lawal Dare a matsayin sahihin dan takarar da zai gwabza a zaben gwamnan PDP mai adawa.
Ibikunle Amosun ya fadawa magoya bayansa su zabi Jam’iyyar African Democratic Congress. Sanata Amosun yana kashewa APC kasuwa, yana yi wa Jam’iyyar adawa kamfe.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta gargaɗi shugabannin ta da mambobin ta kan yin haɗaka da wasu jam'iyyun domin lashe zaɓen gwamnoni da dake tafe.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta dauka kwararan matakai da zasu taimaka wajen kaucewa samun matsala a azaben gwamnonin da ke tafe nan da mako.
Gwamna Aminu Bello Masari ya amince da a chanza ma kwamishinoni guda biyu ma'aikatu, ya naɗa sabon Kwamishina tare da korar shugaban hukumar bada agajin gaggawa
Kungiyoyin kasashen waje sun ce Hukumar INEC ba tayi kokarin da aka sa rai a zaben 2023 ba. Wadannan kungiyoyi sun ce INEC ta jawo alamar tambaya a zaben bana.
Jam’iyyar PDP mai hamayya a Kaduna ta raba wasu ‘yan APC da kujerun majalisa a zaben bana. A Sabon Gari, Sadiq Ango Abdullahi ya doke Hon. Garba Datti Muhammad.
Wasu masu neman kujerar gwamnan Kano daga jam'iyyu uku sun jingine burinsu, sun ayyana goyon bayansu ga ɗan takarar jam'iyyar SDP, Sha'aban Sharada a zaben 2023
Majalisar ɗinkin duniya ta bayyana shakkun da take da su kan yiwuwar a gudanar da zaɓuka a Najeriya. Ofishin majalisar na Najeriya shine ya bayyana shakkun UN
Zaben jihohi
Samu kari