Kasashen Duniya
Kasar Iran ta kaddamar da wani sabon rukunin makamai masu linzami masu dogon zango (Ballistic Missiles) zuwa asalin zuciyar nukiliyar kasar Isra'ila dake Dimona
Shugaban Iran ya bukaci ƙungiyar BRICS ta taka rawa wajen tabbatar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya, ya zargi Amurka da Isra’ila kan hare-haren da suka kai.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta bayyana dalilan da suka jawo takasa hakuri, har takai hari waɗansu sansanonin soji a Kuwait da Hadaddiyar Daular Larabawa.
Hukumar kare hakkin dan Adam ta 'Human Rights Watch' ta nuna damuwa kan ci gaba da yawo da Benjamin Netanyahu ke yi a duniya duk da sammacin kotun ICC.
Masu amfani da kafafen sada zumunta na cigaba da nuna shakku kan cewa Benjamin Netanyahu na raye a duniya. An fara rade-radin cewa ya mutu a harin Iran.
Kasashen Larabawa ciki har da Saudiyya da Turkiyya sun yi Allah wadai da harin kasar Isra’ila kan Syria, suna kira ga duniya ta dauki matakin gaggawa.
Najeriya ta nuna cewa za ta ba da gudunmuwa wajen rage matsalolin man fetur da makamshi kan toshe Hormuz da Iran ta yi a yaki da Amurka/Isra'ila.
Dakarun sojojin kasar Denmark sun shirya da makamai domin tunkarar sojojin Amurka kan yunkurin mamaye tsibirin Greenland da Donald Trump ko son yi.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana nazarin rage yawan sojoji a Gabas ta Tsakiya sakamakon yakin da ya ke da Iran. Tehran ta ki yarda da batun.
Kasashen Duniya
Samu kari