Jihar Kano
Kotun majistire da ke Kano ta sake kulle Dayyabu da wasu mutum uku da ake zarginsu da sa hannu wajen kashe direban matar Dayyabu mai suna Nafiu Hafizu a jihar Kano.
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi addu'a na musamman ga Gwamna Abba Kabir don samun nasara a Kotun Koli yayin taya gwamnan murnar cika shekaru 61 a duniya.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sake yin nasarar karbar wani Sanata kuma tsohon Minista zuwa APC a yau Asabar a jihar Nasarawa.
A Kano, karamin kotun da na daukaka kara duk sun tsige gwamnatin Abba Kabir Yusuf, aka tabbatar da nasara ga Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, yanzu ana jiran kotun koli.
Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya nuna bacin ransa kan yadda safarar yara daga Arewacin kasar zuwa Kudanci ke kara kamari inda ya ce ba za su amince ba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta bayyana cewa ta yi wata muhimmiyar ganawa da wasu yan daba 52 a yankin Kwanan Dangora da ke karamar hukumar Kiru a Kano.
Kwamishinan yan sandan Kano, CP Muhammed Hussaini Gumel, ya ce dakarun rundunar yan sanda sun samu nasarori masu dumbin ya kananan hukumomi 44 a jihar.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, zai yi rabon babura ga jami'an tsaro na yan sanda da na yan sandan farin kaya a Kano.
Gwamna Abba Kabir ya fara biyan kudaden diyyar rusau biliyan daya daga cikin biliyan uku da ya amince zai biya a kwanakin baya bayan an maka shi a kotu.
Jihar Kano
Samu kari