Addinin Musulunci da Kiristanci
Zakaran da Allah ya nufa da cara! Fafaroma Francis ya tsallake shiryayyen harin hallaka shi. Ya fadi kokarin da 'yan sandan Iraqi su ka yi a ziyarar da ya kai kasar.
Hukumar ƴan sanda reshen jihar Taraba ta tabbatar da mutuwar mutum uku sakamakon wani rikicin da ya kaure tsakanin mabiyan coci guda 2 ranar Lahadi.
Shugaba Tinubu ya amince da zirga-zirgar jirgin kasa kyauta a Najeriya daga 20 ga Disamba zuwa 5 ga Janairu domin rage nauyin sufuri yayin bukukuwan Kirsimeti.
Wani malamin addinin Kirista, Fasto Isaac Ayo Olawuyi ya bukaci ba Musulmi damar mulkin jihar Lagos bayan Kiristoci sun shafe shekaru 12 suna mulki zuwa 2027.
Hukumar Hisbah ta samu nasarar kama wasu kwalaben da ake zargin suna dauke da kayayyakin barasa a Sokoto. Ta yi magana kan matakin dauka na gaba.
Lokacin bikin Kirismeti ana gudanar da bukukuwa domin zagayowar wannan ranar. Sai dai akwai kasashen da ba a gudanar da biki a wannan ranar saboda wasu dalilai.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani Fasto a Anambra, Godwin Okpala ya bace yayin da yake kan hanyar zuwa garin Umuchu da ke jihar a Kudancin Najeriya.
Sarkin Musulmi da kungiyar CAN sun bukaci a hukunta masu daukar nauyin ta’addanci, sun bukaci ayi adalci wajen rabon albarkatun ƙasa don cigaban Najeriya.
An rufe gasar karatun Al;Kur'ani na 39 a Demsa a jihar Adamawa. Sanata Abbo ya ba mahaddata Keke Napep duk da shi ba Musulmi ba ne. Atiku ya halarci taron.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari