INEC
Major Prophet ya ce 'yan siyasa za su kokarin amfani da addini daga 2025 domin yakin neman zaben 2027, inda ’yan siyasa za su rika siyan malamai.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa shi da takwarorinsa ba za su yarda a rusa hukumomin zaɓen jihohi ba, ya ce INEC kanta tana fuskantar matsala.
Bayan kotu ta kama Farfesa Peter Oghan da laifin murde zabe, har yanzu yana yawo a gari ba tare da zaman kurkukun shekaru uku da aka yanke masa ba.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmud Yakubu, ya bayyana cewa babu abin da ya samu mukaminsa na shugabancin hukumar.
An yi ta yada wasu rahotanni cewa shugaban hukumar zabe ta INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya nemi afuwar ƴan Najeriya kan canza sakamakon zaben 2023.
Yayin da rikicin shugabancin LP ke ƙara tsananta. ɓangaren Julius Abure ya dakatar da Gwamna Alex Otti na jihar Abia da wasu ƴan Majalisa 5 bisa zargin cin amana.
Kungiyoyin fararen hula sun nemi shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi murabus bayan kama Farfesan da ya masa magudin zabe da laifi.
Kungiyar TNN ta nuna damuwa kan jiniirin da ta samu daga hukumar INCE tun da ta miƙa bukatar yi mata rijistar zama jam'iyyar, ta ce akwai hannun ƴan APC.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) na neman a gyara tsarin zaɓe na ƙasa domin cire wa shugaban kasa ikon naɗa kwamishinonin zaɓe na jihohi (RECs).
INEC
Samu kari