INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bayyana yin hayar wasu manyan lauyoyi a kasar nan domin yin aiki wajen tabbatar da sahihancin sakamakon zaben shugaban kasa.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kano ta bayyana matsayarta game da sakamakon zaben gwamnan jihar, inda tace dole ta dauki mataki game da sakamakon na bana.
Gwamnan jihar Legas ya tsallake kalubale yayin da INEC ta ba shi takardar shaidar lashe zaben gwamna da aka gudanar a jihar a makon da ya gabata, ga hotuna.
Gwamnatin Jihar Legas ta Fadi Dalilin da Yasa ta Cire Tallafin Kudin Motar Bas data sanya Kafin Zabe Zabe ya Wuce: Mun Cire Tallafin Kudin Motar Da Muka Sanya
Muna Kira Ga INEC data Duba Sakamakon Zaben, Akwai Matsala Saboda Wasu Dalilai Saboda haka 'INEC Ki Sake Zaben Gwamnan Na Jihar Kaduna –Inji Masu Saka Idon
Matashiya: Yadda Jami'ar Chicago ta Tabbatar da Cewa Makarantar Tinubu Ya Halarta Biyo Bayan Kace-Nace da Ake Tayi Akan Sahihancin Kwalin Makarantar Da Yayi
An sace wasu jami'an hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kog, lamarin da ya kai ga 'yan ta'addan ke neman kudin fansa N50m kafin su sako wadanda aka sacen.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana lokacin da za a kammala zaben gwamnoni da na 'yan majalisu a kasar, inda tace nan da watan Afrile ne za a gama.
Dan majalisar tarayya mai wakiltan mazabar Ikwo/Ezza ta kudu, Kwamrad Chinedu Ogah (OON), ya bayyana cewa shugaban INEC ya ciri tuta kan gudanarwar zaben 2023.
INEC
Samu kari