Yan jihohi masu arzikin man fetur
A labarin nan, za a ji cewa hadisin shugaban ƙasa, Daniel Bwala ya ce babu wani gwamna a Najeriya da zai ce baya samun wadataccen kuɗin aiwatar da ayyuka.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya sanar da cewa ya hako rijiyoyin man fetur 4 a Kolmani a kokarin cigaba da hako man fetur a Arewacin Najeriya a Gombe da Bauchi.
A labarin nan, za a ji cewa jama'a sun ce bai dace NNPCL ya riƙa murnar cikar Bayo Ojulari kwanaki 100 a shugabancin kamfanin ba saboda ba su ga abin da ya yi ba.
Kamfanin man fetur a Najeriya (NNPCL) ya rage farashin mai zuwa N890 daga N895 da ke sayarwa a birnin tarayya Abuja, bayan ragewa a makon da ya gabata.
A labarin nan, za a ji yadda matatar man Dangote ta fusata bayan ta gano ana yaudarar jama'a wajen sayar masu da fetur da aka samu da sauki a farashi mai tsada.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban rukunin kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana aniyarsa na gina tashar ruwa mafi girma a Najeriya a jihar Ogun.
Yayin da ake ta bikin babbar sallah a Najeriya, yan kasuwar man fetur sun rage farashin litar mai don jawo hankalin masu saya da ƙara gasa a kasuwa.
Za a ji cewa Mohammed Abacha ya fara daukaka kara kan hukuncin da ya hana shi mallakar rijiyar mai ta OPL 245 da ke hannun kamfanonin Agip and Shell.
Gwamnatin Neja karkashin gwamna Umaru Bago ta bukaci Aliko Dangote ya hada kai da ita domin hako mai a jihar a yankin Bida, Dangote zai zuba jari a Neja.
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari