Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
A labarin nan, za a ji yadda wasu 'yan ta'adda suka kutsa wasu kauyukan jihar Katsina biyu, sun yi barna rayuka da dukiyoyin jama'a bayan karya yarjejeniya.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa sojoji kadai ba za su iya shawo kan msatalar tsaro a jihohi 7 na Arewa maso Yamma ba, ya fadi matakin da za a dauka.
Kachallah Bammi Yarma ya dawo Katsina bayan shekaru tara a gidan yari a kasar Nijar. Bayyanarsa na iya ƙara tashin hankali a yankin Arewa maso Yamma.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar ba zata ma'aikatar tattara haraji ta jihar Katsina. Radda ya zagaya ofis ofis a ma'aikatar domin ganin yadda aiki ke tafiya.
Gwamnatin jihar Katsina ta mika sakon godiya ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan raba manyan mukamai ga yan jihar da suka hada da Aminu Bello Masari.
An jero ayyukan gwamnan Katsina daga hawansa mulki. Hadimin gwamnan na jihar Katsina ya tallata mai girma Dikko Radda, ya ce ya yi ayyukan ne a cikin shekararsa daya
Hukumar hisba a jihar Katsina ta sanar Da rufe wani otal bisa saɓa yarjejeniyar da su ka sanya hannu tsakanin dukkanin otal-otal ɗin jihar da hukumar.
Mu na da labari Gwamnan Katsina Umar Dikko Radda ya bayyana cewar ’yan bindigar da jami’an tsaro suka hana sakat na farautarsa domin kawo masa hari.
Akwai yiwuwar a tafi kotu domin SERAP tana son sanin gaskiyar kudin da aka ba kananan hukumomi tun da aka dawo mulkin farar hula a 1999 har zuwa yanzu.
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari