Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai
Kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Liman, ya yi magana kan kwamitin da majalisar ta kafa ɗomin bincikar tsohon gwamnan jihar Nasir Ahmaɗ El-Rufai.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa wani kwamiti da zai duba kudaden lamuni, tallafi, da yadda aka aiwatar da ayyuka daga 2015 zuwa 2023 lokacin mulkin El-Rufai.
Tsohon gwamnan jihar Ƙaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa Zulum ya fita daban domim ba bu gwamnan da ya kai shi aiki a Najeriya a yanzu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya shawarci Bola Ahmed Tinubu ya rabu da duk hadimin da ya gaza aikin da aka sanya shi.
Duk da wahalar da ake ciki a kasa, tsohon gwamna jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, ya ce babbar matsalar Najeriya ita ce rashin shugabanci na gari.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa ba ruwansa ba harkokin mulkin wanda ya gaje shi a jihar don ba ya son zama ubangida.
Mallam Nasir El-Rufai ya ziyarci jihar Borno ne domin wata muhimmiyar ganawa da gwamnatin jihar Borno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum.
Duk da kokarin da Nasir El-Rufai ya yi a bangarori da yawa a Kaduna, akwai inda ake bukatar gyara. Gwamna Uba Sani ya ce asibitocin jihar Kaduna sun yi kaca-kaca.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta shawarci Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna da ya kafa kwamitin binciken tsohon gwamnan jihar, Nasiru El-Rufai.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai
Samu kari