Hotunan Buratai da Ambode yayin bude wata sabuwar barikin sojoji a Legas
A kokarin ta na tabbatar da tsaron al'umma da dukiyoyin su, hukumar sojin Najeriya ta gibna waata sabuwar barikin sojoji a Efe dake garin Legas. Gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode da shugaban sojin kasa na Najeriya, Laftanal janar Tukur Yusif Buratai, sun halarci bude barikin.
DUBA WANNAN: APC zata hukunta gwamna Okorocha saboda cin dunduniyar jam'iyya
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng