Tsadar Mai
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya amince da biyan kudi har naira dubu 25 ga ma'aikatan jihar yayin da ya yi alkawarin dubu 100 a matsayin mafi karancin albashi.
Tsarin da CBN ya fito da shi, ya na cigaba da tasiri ga tattalin arziki. Farashin kayayyaki a kasuwa za su harba bayan Kwastam ta daidaita kudin shigo da kaya.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya dauki tsauraran matakai don farfado da darajar naira tare da kare faduwarta a kasuwannin hukumomi da na bayan fage.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya bayyana cewa yawan cire makudan kudade da mutane ke yi a bankuna shi ne dalilin karancin kudade da ake samu a wasu wurare.
Danyen man da ake bukata domin a samar da man fetur, man jirgi da dizil ya zama aiki, a gama gina wasu kananan matatu domin a rika tace danyen mai a Najeriya.
Karamin ministan albarkatun mai a Najeriya, Heineken Lokpobiri ya bayyana cewa za su kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna a karshen 2024.
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shirin mayar da motoci zuwa masu amfani da iskar gas, inda ta kafa cibiyoyi guda bakwai a faɗin ƙasar nan domin shirin.
Yayin da ake murna da kammala matatar man Dangote, wani rahoto da aka fitar ya bayyana yadda hakan zai kawo tashin farashin man fetur a shekarar 2024.
Tsohon gwamna CBN, Sunusi Lamido ya ce rage dogaro da man fetur shi ne hanya daya tilo na kawo karshen wahalhalun da ake sha na cire tallafin man fetur.
Tsadar Mai
Samu kari