Tsadar Mai
Olisa Ogbakoba wanda tsohon shugaban ƙungiyar lauyoyi ta ƙasa (NBA) ne, ya bayyana dabarar da gwamnatin tarayya za ta yi farashin man fetur ya ragu a ƙasar nan.
Mamallakin kamfanin BUA, Abdussamad Rabiu ya samu ribar Dala miliyan 500 wanda ya yi sanadin karuwar arzikinsa zuwa Dala biliyan 7.6 a wannan wata.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya kaddamar da rabon kayan abinci ga marasa karfi a kananan hukumomi 44 da ke fadin jihar, za a raba buhunan abinci 387,200.
Kamfanin mai na NNPC ya yabawa Shugaba Tinubu kan daukar matakin cire tallafin mai a kasar, ya ce matakin ya ceto kamfanin daga durkushewa saboda matsalar kudade.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo da shirin 'Tradermoni na tsohon shugaban kasa, Buhari, a wannan karo ya ware Naira dubu 50 ga ko wane mai cin gajiya.
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPC) ya sanar da waɗanda suka yi nasarar samun kwangilar bututun mai. Attajirai huɗu na Najeriya za su ƙara samun kuɗaɗe.
Sanata Shehu Sani ya yabawa kamfanin BUA kan rage farashin siminti a kasar inda ya ce wannan abin a yaba ne kuma wanda ba a taba samun irin haka ba a Najeriya.
Farashin iskar gas na kara tashi yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, yanzu gas mai nauyin kilo 12 ya kai 12,500 wanda a baya ake siyarwa kasa da dubu 10.
Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu kan hauhawan farashin gas din girki wanda ya kai N1,000 kan kowace kg bayan yan kasuwar fetur da gas sun yi gargadi.
Tsadar Mai
Samu kari