Tsadar Mai
Rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutum 20 ne suƙa riga mu gidam gaskiya yayin da wasu da dama suka jikkata bayan fashewar bututun mai a jihar Ribas.
Fitaccen malamin addinin Kirista, Mathew Hassan Kukah ya gargadi Tinubu kan irin salon mulkinsa inda ya ce Allah ba zai yafe masa ba idan ya kauce hanya.
Shugaba Tinubu ya yi alkawarin ci gaba da ba da tallafi ga 'yan kasar yayin da ake ci gaba da wahala a kasar tun bayan cire tallafin mai a watan Mayu.
Kungiyar ASSBIFI ta alakanta karancin takardun kudi da fargaba da ta saka mutane cire kudade barkatai da kuma wasu bata gari da ke adana kudi don cimma bukatunsu.
Matatar mai da ke birnin Port Harcourt ta fara aikin tace danyen mai kamar yadda Gwamnatin Tarayya ta yi alkawari a watan Agusta cewa a Disamba komai zai kankama.
Masani ya bayyana dalilin da yasa rage farashin da aka yi a baya na simintin BUA bai yi tasiri ba saboda har yanzu ana ci gaba da siyar dashi a yadda yake.
Gwamnatin Tarayya ta caccaki Bankin Duniya kan kalamansa game da biyan kudaden tallafin mai inda ta ce babu maganar ci gaba da biyan tallafin mai har abada.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC a yankin Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya yi gargadi kan yadda jam'iyyar ke gudanar da mulkinta inda ya ce akwai barazana a 2027.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta yi korafin cewa kudaden da aka ba ta a ma'aikatarta ba za su ishe su yaki da talauci ba a Najeriya.
Tsadar Mai
Samu kari