Tsadar Mai
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, gwamnatin jihar Legas ta sanar da kasuwannin da za a sayi kayan abinci cikin rahusa bayan rage farashin da kaso 25.
Yayin da aka fara azumin watan Ramdan cikni halin tsadar rayuwa, Gwamna Babajide Sanwo-Olu na Legas zai rage farashin kayan abinci da kaso 25 don saukakawa al'umma.
Sabanin wani rubutu da aka dinga yadawa a yanar gizo kan ba matasa tallafin N500,000, gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ba ta da wannan shirin.
Yayin ake ta kiraye-kirayen bude iyakoki ga Shugaba Tinubu a Najeriya, a karshe shugaban ya saurari koken jama'a ya umarci bude iyakokin Najeriya da Nijar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kaddamar da shirin ba da tallafin N50,000 ga 'yan Najeriya musamman ga masu sana'o'i da kananan 'yan kasuwa a fadin kasar.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta yi kira da a ba mata dama suɓwarware matsalolin da suka addabbi ƙasar nan, saboda a cewarta maza sun gaza.
Gwamnan jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris ya sanar da shirin fara rabon kayan abinci domin rage radadi a jihar yayin da ake cikin wani mawuyacin hali a Najeriya.
Fitaccen Fasto, Elijah Ayodele ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan yawan tafiye-tafiye zuwa kasashen ketare inda ya ce ya kula da lafiyarsa yafi komai muhimmanci.
Hadimin shugaba Tinubu a bangaren yada labarai, Ajuri Ngelale ya bayyana irin halayen shugaban wurin inganta kasar Najeriya inda ya ce bai taba ganin irinsa ba.
Tsadar Mai
Samu kari