Tsadar Mai
Cibiyar kididdiga ta kasa (NBS) ta bayyana yadda farashin kayayyaki ya haura sama a watan Afrilu duk da cewa farashin dala ya sauka a watan sosai.
Gwamnatin jihar Anambra ta sha alwashin rufe gidajen mai da ke kara farashi da kuma cakuda mai da wasu abubuwa hade da sauya yanayin lita domin samun riba.
Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan namijin kokari da ta yi wurin cire tallafin mai da ya kamata a cire tsawon shekaru.
Hukumar IMF ta nuna damuwa kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya dawo da tallafin mai a boye inda ta ce hakan asara kawai zai jawowa Najeriya na biliyoyi.
Mun jero matakai da ake gani masu daci da gwamnati ta dauka da suka kara jefa talaka a kunci. Tun daga watsar da tsarin tallafin fetur, Bola Tinubu ya fara gasa kowa
Gwamnatin Tarayya ta shirya sake binciken ikirarin kamfanin mai na NNPCL game da bashin N2.8trn na tallafi da ya ke bin gwamnatin tun kafin cire tallafin mai.
Sarkin Musulmi Alhaji Abubakar Sa'ad III na shawarci yan Najeriya su ci gaba da taya shugabanninsu da addu'a domin warware matsalolin da ake fuskanta.
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya ce 'yan Najeriya za su ga amfanin cire tallafin mai nan kusa. Ya bayyan haka ne jiya Alhamis a Abuja
An shiga fargaba bayan bindige wani matashi da sojoji suka yi yayin bin layi a gidan mai da ke Legas bayan matashin ya ki amincewa su shiga gabansa.
Tsadar Mai
Samu kari