Fittaciyar Jarumar Kannywood
Fitaccen mawaki a jihar Kano, Aminu Lajawa Mai Dawayya ya bayyana irin nasarorin da ya samu a lokacin da ya yi fice a Kannywood da waka shekarun baya.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta bayyana halin da ta shiga bayan hadarin da ta yi. Ta ce tana fatan ta yi aure kafin Allah ya karbi rayuwarta.
Jarumar Kannywood, Nusaiba Muhammad Ibrahim wacce aka fi sani da Sailuba, ta ce musuluntar wata ce ta ja hankalinta zuwa fim duk da dai daman tana sha'awa.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Nuhu ta rusa kuka ana tsaka da hira da ita kan halin da ta shiga bayan shekaru a harkar fim. Ta ce bata taba yin aure ba.
Rahotanni da suka zuwa mana sun tabbatar da cewa mahaifin fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ya riga mu gidan gaskiya a jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Ganiu Nafiu, ya shiga jerin jaruman da ke nadamar tallata Bola Tinubu a zaben 2023.
Jarumar Kannywood, Maryam Malika ta sanar da cewa za ta auri Abdul M Shareef a jihar Kaduna. Amarya da ango sun nemi a halarci daurin auren a Kaduna.
Hafsat Tuge ta kare 'yan Kannywood kan cewa ba su dace da aure ba. Ta ce suna aure kuma suna girmama mazajensu yayin da ta ce babu shirin aure a gabanta yanzu.
Rahama Sadau ta yi wa Yusuf Lazio sha tara ta arziki da ta gigita shi, inda ya gode mata tare da kiranta 'uwa', kuma ya roƙa mata albarka bisa karamcinta.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari