Fittaciyar Jarumar Kannywood
Mawakan Kannywood sun kai wa Buhari ziyara a gidansa da ke Daura, sun nuna goyon bayansu gare shi. Hakan na zuwa jima kadan bayan da mawaki Rarara ya caccaki Buhari.
Fitacciyar jarumar masana'antar Kannywood, Rashida Adamu Abdullahi Mai Sa'a za ta auri sahibinta, Alhaji Aliyu Adamu, Sardaunan matasan Gwoza a tanar Asabar.
A ranar 1 ga watan Nuwamba ne jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta maka wani mutum a kotun Kaduna kan zargin bata mata suna a cikin al’umma.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hajiya Binta Ola ta riga mu gidan gaskiya a daren jiya Talata 3 ga watan Oktoba a Sabuwar Unguwa Kofar Kaura da ke Katsina.
Jarumar Radeeya Ismail ta bayyana cewa jarumi Ali Nuhu ne kaɗai za ta iya aura daga cikin gaba ɗaya jaruman da ke masana'antar finafinai ta Kannywood.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Sayyada Sadiya Haruna a TikTok, ta kai ƙarar mijinta G-Fresh ƙara a gaban kotu tana neman a raba aurensu.
Fitacciyar 'yar wasan barkwancin nan Amarachi Amusi, ta bayyana cewa ta fi da yawa daga cikin samarin da ke tunkararta da nufin ƙulla alaka kudi.
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa, Amal Umar ta bayyana cewa har yanzu kawancensu na nan da Maryam Yahaya duk da ba a ganinsu tare.
Shahararriyar jarumar masa'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Amal Umar, ta bayyana cewa ita bata damfari kowa kudi ba kamar yadda ake ta yayatawa.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari