Gobara
wata gobara da ta kama sakamakon haɗuwar motar katifa da wayar wutar lantarki ta babbake kayan maƙudan kudi a wata kasuwa a Ilorin a jihar Kwara.
'Yan kasuwa sun gamu da jarrabawa a Yobe. An wayi gari da mummunan iftila'in gobara. Hukumar SEMA ta jihar ta sanar da Legit adadin asarar da aka tafka.
An samu tashin gobara a cikin daren ranar Lahadi a babban birnin tarayya Abuja. Gobarar dai ta tashi a kasuwar da ke cikin rukunin gidajen Trademore.
An samu tashin gobara a wata fitacciyar kasuwa da ke jihar Legas. Gobarar wacce ta tashi ta lalata shaguna masu yawa. Hukumomi sun ce ba a samu asarar rai ba.
An samu tashin gobara a harabar ofishin gidan rediyon Najeriya da ke Legas. Jami'ai sun yi kokarin kashe gobarar wacce ba a san musababbin tashin ta ba.
An samu tashin gobara a asibitin koyarwa na jam'iar LAUYECH da ke jihar Oyo. Gobarar wacce ta tashi a asibitin ta jawo asarar dukiya ta miliyoyin naira.
Rahotanni sun tabbatar da tashin gobara a wata makarantar sakandare a jihar Niger inda ake zargin wasu mashaya tabar 'wiwi' da haddasa ta a daren ranar Alhamis.
A wannan labarin, za ku ji cewa kwamitin da gwamnatin Jigawa ta kafa kan tankar fetur da ta fadi a jihar tare da lakume rayukan daruruwan jama’a.
Wata gobara da ta tashi a daren ranar Lahadi ta lakume dukiyar miliyoyin Naira a kasuwar Laranto da ke Jos ta Arewa, jihar Filato. 'Yan kasuwa sun koka.
Gobara
Samu kari