Babban kotun tarayya
Jam'iyyar PDP ta fuskanci wani sabon batu yayin da ake tsaka da jiran yadda za ta karbe mulki a hannun jam'iyyar APC bayan tafiya kotu a wannan karon na zabe.
Kotun tarayya da ke zamanta a Lagos ta tasa keyar wani dan Amurka mai suna Donn Perkins zuwa gidan gyaran hali na Ikoyi bisa zargin shigo da makamai Najeriya.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin Abuja ta fatattaki karar da wasu mutum 3 suka shigar suna neman ta umarci dakatar da bikin rantsar da Bola Ahmed Tinubu.
Kotun Koli a Najeriya ta gargadi EFCC da sauran hukumomi masu dakile cin hanci da kada su kuskura su sake cin zarafin wani mai mukamin gwamnati a jihar Kogi.
An yanke wa wani tsohon lakcara Muhammed Sani Nuhu shekaru biyar a gidan kaso saboda sama da fadi da N6m na makarantar ta gwamnatin tarayya da ke jihar Kebbi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce bai damu ba ko kadan don za a rantsar da zababben shugaban kasa, Bola Tinubu kafin kammala kararsu a kotu.
Jam'iyar Labour Party ta daukaka kara kan hukuncin da wata kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke na kwace kujerar da dantakararta a jihar Abia, Alex Otti.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta yi fatali da buƙatar a riƙa haska zamanta kai tsaye. Atiku Abubakar da Peter Obi ne dai suka shigar da buƙatar
Wasu dalibai da magoya bayan Sheikh Abduljabbar da aka kama saboda ya zagi Manzon Allah sun koka kan yadda malamai suka hada kai don kawo cikas a daukaka karar.
Babban kotun tarayya
Samu kari