Babban kotun tarayya
Kotu ta hana ‘yan jaridu da lauyoyi da sauran jama’a shiga cikin kotun da ake ci gaba da sauraren karar Abba Kyari da ake zargi da safarar kwayoyi a kasar.
A karshen makon nan aka samu labari Emeka Ngige (SAN) zai sake shafe shekaru hudu ya na jagorantar majalisar shari’a ta CLE, an sake nada 'yan majalisar CLE.
Wata babbar kotu da ke Abuja ta nemi mazauna babban birnin na tarayya su zo su yi ma ta bayani kan karar da suka shigar inda suke rokon kotun ta dakatar da ran
Wata kotun majistare a jihar Ondo, ta tura wani babban basaraken Ode gidan gyaran hali bisa aikata laifin rushe ginin wata coci da lalata bishiyoyin dabino.
Jam'iyyar Action Peoples Party (APP) ta ce ta haƙura, ta janyw ƙarar da ta shigar da Bola Tinubu inda ta ke ƙalubalantar nasarar sa, a zaɓen shugaban ƙasa.
Shugaba mai jiran gado, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci kotun sauraron karar zabe a Najeriya ta kori korafin jam'iyyar AA domin bai dace ba kwata-kwata.
Kotun sauraron karar zaben shugaban kasa mai zama a birnin Abuja ta ɗage zaman shari'a kan karar da jam'iyyar APM ta kalubalanci nasarar Aaiwaju Bola Tinubu.
Kotun daukaka karata tabbatar da daurin shekaru takwas da aka yi wa Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban fansho kan karkatar da Naira biliyan 2.1 na ’yan fansho.
Idan Asiwaju Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, zai yaki marasa gaskiya, Bola Tinubu ya ce ba zai manta da kowa ba, kuma zai yi abin da za tuna da shi.
Babban kotun tarayya
Samu kari