Babban kotun tarayya
Fitaccem lauya, kuma mai fafutukar kare hakkin dan Adam, Barista Abba Hikima ya jagoranci maka Ministan Abuja, Nyesom Wike a gaban kotu kan cin zarafi.
Rundunar yan sandan Kano ta cafke magidancin da ya shigar da kara gaban kotu bisa zargin kwamishinan Jigawa da zina da matarsa, ana zarginsa da satar bayanai.
Mijin matar da ake zargin kwamishinan ayyuka na musamman ya yi lalata da ita, Nasiru Buba, ya bayyana cewa bai gamsu da hukuncin da kotu ta yanke ba.
Gwamnatin Jigawa ta dawo da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara bakin aiki bayan kotun Musulunci ta wanke shi daga zargin zina a Kano.
Wani tsohon soja, Kanal Babatunde Bello Fadile ya fadi yadda wasikarsa kan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya so a kore shi daga rundunar kasar nan.
Bobrisky ya zargi EFCC da majalisar kasa da take hakkinsa ta hanyar tsare shi kan wani sautin murya da ba a tabbatar da sahihancinsa ba. Ya shigar da kara kotu.
Hukumar shari'a da kasa (NJC) ta dakatar da wasu alkalan manyan kotun jihohin Anambra da kuma Rivers inda suka bukaci ritayar dole ga wasu a jihohin Imo da Yobe.
Kotun kolin Najeriya ta raba gardama, ta yi fatali da karar da wasu jihohi a suka kalubalanci halascin kafa hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC.
A ranar Asabar, mazauna jihar Ondo za su sake zabar gwamna wanda zai yi wa’adin shekara hudu a kan mulki, kuma akwai laifuffuka da ya dace yan siyasa su lura da su.
Babban kotun tarayya
Samu kari